Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na na Ahlul Baiti (AS) – ABNA– ya habarto cewa: A yayin wannan ziyarar, ganawa da tattaunawa da kwamandan sojojin ruwa na kasar Rasha da kuma tattaunawa da kwamandojin kasashen Azabaijan da Kazakhstan na daga cikin batutuwan da su wakana.
Wannan taro na da nufin karfafa tsaron soji da na ruwa a tsakanin kasashen yankin tekun Kasbiya, kuma zai iya bude wata sabuwar hanya ta bunkasa hadin gwiwa a wannan yanki mai anfani.
Your Comment